abdullahi dan. masud

........DAGA BAKIN DA BAITABA KARYA BA.......

بسم الله الرحمن الرحيم

Dasunan Allah mai rahama mai jinkai...

عن عبدالله بن مسعود قال. Ankarbo daga Abdullahi dan masaud yace...

"سالت رسوالله صلى الله عليه وسلم اي العمل أفضل؟

An tambabayi MANZON ALLAH S.A.W cewa menene mafificin aiki? قال: Sai yace

"الصلاة لوقتها.

Yin sallah a cikin lokacinta...

قال قلت ثم أي؟ Sai aka ce sai kuma mi?..

.قال، sai yace...برالوالدين. Bin iyaye...قال قلت ثم أي؟ Sai aka ce sai kuma mi? قال. Sai yace..الجهادفي سبيل الله: Yin jahadi domin ALLAH Allah ka bamu ikon aikatasu

Comments

Popular posts from this blog

SUNAYEN SAHABBAN ANNABI (S.A.W) GUDA GOMA WA "YANDA SUKA MUTU DA CERTIFICATE NA SHIGA ALJANNAH

FARILLAN SALLAH

MTN BONANZA