wayafi shirme
Cikin wayannan mutane 3 waye yafi sakarci???.
1. Wanda ake ruwan sama kamar da bakin qwarya
amma ya kunna famfo yasa tiyo yana bawa flower
ruwa.
2. Wanda yana jan ruwa a rijiya gugan ya fada, sai
ya shiga cikin rijiyar ya laluba yaji wurin da gugan yake
sannan ya fito yaje aron zabarin da zai fiddo gugan.
3. Wanda yaje daji diban giginya saida yahau
bishiyan ya latsa yaji wadda ta nuna amma sai ya
sauko ya riqa jifanta da dutse.
Wai cikinsu wa yafi wani? ASA

Me bawa filawa ruwa
ReplyDeleteME GUGA
ReplyDeleteDukan su sunyi sakarci tuntun wanda yahau bishiya
ReplyDelete