wasa kwakwalwa

YI NAZARI KA GANO MANA WANNAN AMSAR!!!!

Akwai wani TSINTSU mai harufan suna 6 idan ka cire harufa 4 na karshe to harufa 2 na farko zasu baka sunan wani abu da duk wani mai rai yake da burin yaga ya mallakeshi idan kuma ka cire harufa 4 na farko to harufa 2 karshe zasu baka sunan wata sana'a mai
tarihi a gurin al'umar HAUSA wanne tsuntsune wannan kuma me da me zai bada

Comments

  1. Jaxakumullahu khairan

    ReplyDelete
  2. Rabiu Ibrahim Chigari2 February 2016 at 02:15

    @Ameera,

    Wato DAWISU kenan

    Saboda harafin biyun farko zai baki DA maana yaronki nasankuwa kokema kina son DA

    Harafin Biyun karshe kuwa zai baki SU maana kamun kifi a ruwa nasan kuwa wannan sanaa ce babba a kasar hausa koda baki zo a zamaninta ba zakiji ana labarinta koda kuwa primary ne zuwa secondary A HAUSA.

    Ina fata kin gamsu ko ince kun gamsu.

    ReplyDelete
  3. Ass m rabi u lallai ka wasa mana kwakwalwa kam

    ReplyDelete
  4. GASKIYA KAWASA MANA KWAKWALWA SOSAI

    ReplyDelete
  5. Rabiu Ibrahim Chigari27 March 2016 at 06:03

    @UMMULKHAIR,
    Ko

    ReplyDelete
  6. gaskiya abin sai godiya

    ReplyDelete

Post a Comment

Popular posts from this blog

SUNAYEN SAHABBAN ANNABI (S.A.W) GUDA GOMA WA "YANDA SUKA MUTU DA CERTIFICATE NA SHIGA ALJANNAH

FARILLAN SALLAH

MTN BONANZA