Wani Kwarto ne

Wata rana wani kwarto yabi tsuhuwar
budurwarsa gdan mijinta:
KWARTO: Salamu Alaikum.
MIJI: Amin wslm, sannu da zuwa, zauna.
KWARTO: To amma me yasa matarka take
hararana? MATA: Kallonka kamarya? Dalla gafaran can da
fuskarka kamar je ka dawo anjima.
KWARTO: Jimin mata! Gafara can da kafa kamar ba
zan dawo ba, said ai ki same ni
gida.
MIJI: Honey me yasa kike cin zarafinsa haka? MATA: Dole in ci zarafinsa da hancisa kamar zanzo
gobe karfe bakwai 7:00
KWARTO: Ni bazan kara miki magana ba da
bakinki kamar kada ki makara.
MIJI: Mallam gara muje waje muyi fira mu bar mata
gdan da wannan fadan naku kamar gobe zaku ci ubanku."

Comments

Post a Comment

Popular posts from this blog

SUNAYEN SAHABBAN ANNABI (S.A.W) GUDA GOMA WA "YANDA SUKA MUTU DA CERTIFICATE NA SHIGA ALJANNAH

FARILLAN SALLAH

MTN BONANZA