to inkai neaakai
DAN BIRI
Wata mata ce tashiga mota (texi) zata je
unguwa se tazauna agaban motar kusa da
direba riqe da jaririnta a hannunta......
Suna cikin tafia sai direba ya juyo ya kalli
matar yace kai haji gaskia tunda nake bantaba
ganin mummunan jariri kamar wanna dan naki
ba......
Matar nan tafusata se tacewa direba ya tsaida
matar ma tafasa zama agaba kawai takoma
baya kusa da wani mutun shima a xaune,
matar
tashigo se zage zage take......
Mutumin yatan baye ta hajia lafia kika dawo
nan kuma kina zage zage se take gayamar wai
wancen mara mutuncin direban shine
yake
cewa tunda yake betaba ganin mummunan
jariri kamar nawa ba.....
Mutuminnan ya kalli yaran sannan ya
dan dara
kadan se yace mata kuma baki mare shiba
daya fada ae da kin kasheshi da maria
kawai.....
Se kuwa ta tashi domin zuwa ta mari
direban
hahah mutumim kuwa yace mata to kawo na
riqe miki wannan dan birin naki dan karki
yadda shi......
Matar nan ta juyo a fusace ta wanka wa
wannan mutumi mari ta kuma qara masa
sannan ta koma ta zauna tana huci......
Shin tayi dai dai kuw

tayi min dai dai
ReplyDeletedadai Keenan wan an
ReplyDelete