labarin wani
WATA RANA wani Malami
yana zaune da Jama'a
ana ta Hira, sai ya
Tambayesu "anya kuwa
suna son MATAYENSU?" gaba dayansu" suka
amsa da"kwarai kuwa". sai Malam ya sake cewa
"yaushe rabon da kowa nenku ya Furtawa
Matarsa cewa yana sonta? Misali ya ce I
Love U".To, anan ne suka fara bada amsa, wani
yace kusan wata guda kenan,wani ya ce fiye da
Shekara, wani ya ce bazai iya Tunawa ba, da dai
sauransu.Daga nan Malam ya ce "kowa ya
Rubuta sakon I Love U
ta wayar Salularsa ya
aikawa Matarsa, domin
ganin wadanne irin
Amsoshi zasu
bayar"Cikin kankanin
lokaci sai ga amsoshi sun fara zuwa daga wajen
Matayen kamar haka:
1. Humm 'da' kenan
banda yanzu
2. Maganar auren naka
ta rushe kenan?
3. Kana son na baka aron kudi kenan?
4. A mafarki kenan
5. Tab Allah ya kamaka,
bari ka dawo ka fada
min wadda ka aikama
wannan sako
6. HUMMM me ka ke
nufi? wannan karon ba
zan yarda ba
7. Waye wannan?
8. Wata sabuwa
9. Yau kuma?
10. HUmm munafiki
wallahi ban hakura da
abin da kamin ba
11. I love u din banza
12. Na fadama ka daina
shaye shaye.
yana zaune da Jama'a
ana ta Hira, sai ya
Tambayesu "anya kuwa
suna son MATAYENSU?" gaba dayansu" suka
amsa da"kwarai kuwa". sai Malam ya sake cewa
"yaushe rabon da kowa nenku ya Furtawa
Matarsa cewa yana sonta? Misali ya ce I
Love U".To, anan ne suka fara bada amsa, wani
yace kusan wata guda kenan,wani ya ce fiye da
Shekara, wani ya ce bazai iya Tunawa ba, da dai
sauransu.Daga nan Malam ya ce "kowa ya
Rubuta sakon I Love U
ta wayar Salularsa ya
aikawa Matarsa, domin
ganin wadanne irin
Amsoshi zasu
bayar"Cikin kankanin
lokaci sai ga amsoshi sun fara zuwa daga wajen
Matayen kamar haka:
1. Humm 'da' kenan
banda yanzu
2. Maganar auren naka
ta rushe kenan?
3. Kana son na baka aron kudi kenan?
4. A mafarki kenan
5. Tab Allah ya kamaka,
bari ka dawo ka fada
min wadda ka aikama
wannan sako
6. HUMMM me ka ke
nufi? wannan karon ba
zan yarda ba
7. Waye wannan?
8. Wata sabuwa
9. Yau kuma?
10. HUmm munafiki
wallahi ban hakura da
abin da kamin ba
11. I love u din banza
12. Na fadama ka daina
shaye shaye.
hm zamu tuna baya
ReplyDelete