hehehe

Wasu Mazaje Uku Suka Kai Matansu Asibiti
Wajen Haihuwa. Suna Zaman Jira Sai Nurse
Tazo Tace Waye Mai aiki a kamfanin Twin
Towers? Daya yace "gani" sai tace "Congrats
Matarka ta haifi Twins"!, Can aka ce "ina mai
aiki a kamfani 3crowns?" Yace gani sai akace
matarsa tahaifi 'yan 3. Sai na karshen
yafashe da kuka! Nurse tace "kukan me kake
malam?" Sai yace, ni a kamfanin 7up nake
aiki.

Comments

  1. Gaskiyan shine domin yana tsoro a haifa masa yan 7 mana.hahaha!

    ReplyDelete
  2. Rabiu Ibrahim Chigari26 June 2016 at 09:27

    @AYO BABY ,

    Hi ya ibadah

    ReplyDelete

Post a Comment

Popular posts from this blog

SUNAYEN SAHABBAN ANNABI (S.A.W) GUDA GOMA WA "YANDA SUKA MUTU DA CERTIFICATE NA SHIGA ALJANNAH

FARILLAN SALLAH

MTN BONANZA