bahaushe
Karin maganar HAUSAWA
kenan wasu subaka mamaki wasu subaka
dariya.!
1. Abin rabone auren MACE da
ciki.
2. Duk inda JIRGI yaje idan akai
hakuri KUNKURU
ma zaije saidai yadade bai jeba.!
3. Daga
uhm sai uhm wai uwar gulma tayi cikin
shege.
4.Ina ruwan wani da wani wai
mahaukaci
yayi bako.
5. Yau da gobe mai sa amari SURUKI.
6.Sara da sassaka baya hana GAMJI toho
7.Mai hankali shi yake gane din'gishin
KWANDO..!
8.Mai rabon ganin badi ko
ana dakawa a turmi...
9.Mai hankali shi
yake
gane Baccin makaho...
10.WANDA YA
GANI shiya ji kunya KALLON
FITSARIN MAKAHO.
11.Da zaman banza
gara aikin kishiya
12.Allah kadai yasan
karatun kurma,
13.RUWA a Chokali ya
i'shi mai hankali wanka.
14. Ko yaushe
kare ya samu daman mike kafa
15.Abu
yayi dai dai ankama ango da
uwar amarya
16.Gani yakori ji....
17.Albarkacin kaza gadan gare yakansha
ruwan
kasko...
18. Da zaman banza gwamma
aikin uwar kishiya.
19. SABON SALO BUHARI A PDP.
kenan wasu subaka mamaki wasu subaka
dariya.!
1. Abin rabone auren MACE da
ciki.
2. Duk inda JIRGI yaje idan akai
hakuri KUNKURU
ma zaije saidai yadade bai jeba.!
3. Daga
uhm sai uhm wai uwar gulma tayi cikin
shege.
4.Ina ruwan wani da wani wai
mahaukaci
yayi bako.
5. Yau da gobe mai sa amari SURUKI.
6.Sara da sassaka baya hana GAMJI toho
7.Mai hankali shi yake gane din'gishin
KWANDO..!
8.Mai rabon ganin badi ko
ana dakawa a turmi...
9.Mai hankali shi
yake
gane Baccin makaho...
10.WANDA YA
GANI shiya ji kunya KALLON
FITSARIN MAKAHO.
11.Da zaman banza
gara aikin kishiya
12.Allah kadai yasan
karatun kurma,
13.RUWA a Chokali ya
i'shi mai hankali wanka.
14. Ko yaushe
kare ya samu daman mike kafa
15.Abu
yayi dai dai ankama ango da
uwar amarya
16.Gani yakori ji....
17.Albarkacin kaza gadan gare yakansha
ruwan
kasko...
18. Da zaman banza gwamma
aikin uwar kishiya.
19. SABON SALO BUHARI A PDP.
Slm mr rabi u ga wani karin magana da nakeso a taimaka aƙarasa min. Komai arziqin manomi
ReplyDelete