Posts

Showing posts from December, 2017

HANYOYI DON MAGANCE CIWON HANTA hepatitis

Image
Ciwon hanta na daya daga cikin manyan ciwuka da suke da wuyar magancewa a duniya amma da Yardar Allah duk Wanda yabi abun da zamu fadi za’a samu waraka da Yardan Allah. ALAMUN CIWON HANTA Akwai matsanancin ciwon kai da ciwon malariya da typhoid akai-akai, Haka zakaji ciwon jiki da rashin karfin jiki, ciwon ciki mai tsanani, Yawan haraswa dakuma tashin zuciya koda ruwa kasha, Ido yakanyi yellow, da rashin dandano a baki, fitsari ya koma yellow, ko matsananci zazzabi da jin sanyi ,bayan gidan mutum yakan koma kalan kasa. Ga duk Wanda yaji wadannan alamu sai yayi kokarin zuwa asibiti domin Gwaji A daina tsoron gwaji domin magance cutar tana farkonta yafi sauki akan sanda zata tsananta. Masu ulcer dake yawan ciwon ciki da yawan haraswa da tashin zuciya suna magani ba sujin sauki suyi kokarin duba lafiyar hantar su domin takan hadu da masu ulcer sosai. MAGANINTA 1. A samu garin habba cokali 10 2. Garin Sidir cokali 5 3. Garin tin cokali 5 4. Garin bawon kankana...

JERIN SUNAYEN SARAKUNAN KANO.

Image
JERIN SUNAYEN SARAKUNAN KANO . 1. Bagauda 999-1063 2. Warisi 1063-1095 3. Gajimasu 1095-1134 4. Nawata & Gawata 1134-1134 5. Yusa 1136-1194 6. Naguji 1194-1247 7. Guguwa 1247-1290 8. Shekarau 1 1290-1307 9. Tsamiya 1307-1343 10. Usman Zamna Gawa 1334-1349 11. Yaji 1 (Ali) 1349-1385 12. Bugaiya 1385-1390 13. Kanajeji Dan Yaji 1390-1410 14. Umaru 1410-1421 15. Dauda 1 1421-1438 16. Abdullahi Burja 1438-1452 17. Dakuta 1452 18. Atume 1452 19. Yakubu Dan Abdullahi 1452-1463 20. Muhammadu Rumfa 1463-1499 21. Abdullahi 1499-1509 22. Muhammadu Kisoke 1509-1565 23. Yakubu 1565 24. Dauda Abasama 1565 25. Abubakar Kado 1565-1573 26. Muhammadu Shashere 1573-1582 27. Muhammadu Zaki 1582-1618 28. Muhammadu Na Zaki 1618-1623 29. Muhammadu Alwali 1 El kutumbi 1623-1648 30. Alhjai Dan Kurumbi 1648-1649 31. Shekarau 11 1649-1651 32. Kukuna Dan Alhaji 1651-1652 33. Soyaki 1652 34. Kukuna 1652-1660 35. Bawa Dan Kukuna 1660-1670 36. Dadi Dan Bawa 1670-1703 37...

Rahama Sadau, Jarumar wasan Hausa, ta sha da kyar a hannun dalibai masoyanta

Image
Rahama Sadau, Jarumar wasan Hausa, ta sha da kyar a hannun dalibai masoyanta Lamarin ya faru ne a jami'ar Umaru Musa dake Jihar Katsina Jami'an tsaron jami'ar sun yi nasarar tserar da ita ba tare da samun lahani ba Rahama Sadau, Shahararriyar jarumar wasan Hausa, ta sha da kyar a hannun wasu masoyanta, daliban jami'ar Umaru Musa dake jihar Katsina. Tun farko shugabannin kungiyar daliban jami'ar ne suka gayyaci jarumar domin karramata a bikin ranar Mata ta duniya. Saidai lamarin ya kwacube bayan isowar jarumar harabar taron, Students Centre, dake cikin jami'ar. Majiyar mu ta bayyana mana cewar jarumar ta iso wurin taron a makare, kuma zamanta keda wuya a teburin manyan baki sai dalibai suka barke da sowa da murnar ganin ta. Dalibai da dama sun nufi jarumar domin samun damar daukan hoto tare da ita, lamarin da ya kai an kasa sarrafa dandazon matasa masoya ga jarumar dake son yin hoton da ita. Rahoton da muka samu ya tab...

WACCECE HAUSA INGANCECCIYA

Image
WACCECE HAUSA INGANCECCIYA . Kuma Tafi Dadi? . 1. Hausar Kaduna 2. Hausar Kano 3. Hausar Sokoto 4. Hausar Katsina 5. Hausar Jos 6. Hausar Zamfara 7. Hausar Bauchi 8. Hausar Jigawa 9. Hausar Abuja 10. Hausar Nasarawa 11. Hausar Gombe 12. Hausar Adamawa 13. Hausar Borno 14. Hausar Zaria 15. Hausar Gusau 16. Hausar Daura 17. Hausar Yobe 18. Hausar Kebbi 19. HausarTaraba 20. Hausar Katagum 21. Hausar Minna 22. Wata Daban?? Wacce Hausa Ce Ingantacciya Kuma Tafi Dadi