Posts

Showing posts from April, 2014

mata

Image
HATTARA! HATTARA!! HATTRA!!! Yan #mata wata.baiwar Allah che kowa,yache yanasonta saitache batasonchi tanajida kanta sai wani saurayi yajilabarinta sai yatura yaransa yaje gunta yakirata tarainamasa hankali yadawo yafadawa ogonsa komai sai yachi barinaje gunta nagani dazuwansa kedawuya awota shegiyar mota ta,lfarma saiya tura a,kirata tanazuwa bayan sungaisa sai ya kalligidan su yache i,nane gidanku sai tafadabasa ga,gidanmu, sai yafadamata haba babbaryarinya kamarki nanne gidanku sai ta che eh wlh nanne sai yake tambayarta anan garin za,a samu gidan haya tache eh za,a samu sai yache to bayan yagama shawo hankalinta sai yakoma gunta yache yammata zan rushegidan nan na ginamuku wani sai tache da gaske kake qoraikuwa taguducikin gida tafatawa i,yayenta sunata murna a,take ya karbamusu gidan haya wota 2 akarushe wannan gidan da sukecikida sai saurayin ya gudu ya,rabuda ita dama bata sonchiba dan ALLAH wanne shawori zakabata